بِسْمِ اللَّهِ الَّذِي لَا يَضُرُّ مَعَ اسْمِهِ شَيْءٌ فِي الْأَرْضِ وَلَا فِي السَّمَاءِ وَهُوَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُ
Bismillahil-ladhi la yadurru ma'asmihi shay'un fil-ardi wa la fis-sama'i wa huwas-Sami'ul-'Alim
Da sunan Allah wanda tare da sunansa babu abin da zai iya cutar da kowa a kasa ko a sama, kuma Shi ne Mai ji, Masani.